About

IN ENGLISH
YADDA AKE is one of the most visited Hausa Blog that teaches people how to do different things ranging from cooking, exercising, relationship, house work, jobs, fashion, internet and many other things. We usually give our visitors fresh contents daily.
We have the intention of building a strong community that will teach people how to do things on their own. We hope in the nearest future to be the most visited and trusted Hausa Blog in the internet.

IN HAUSA
YADDA AKE daya daga cikin shafukan yanar gizo gizo ne na Hausa da aka fi shiga. Yana koya wa mutane yadda ake abubuwa kala kala wadanda suka hada da dinki, girki, kwalliya, motsa jiki, internet, gyaran jiki, neman aiki, gini, tsafta, da sauransu ta harshen hausa. 

Wannan shafin yanar gizo gizon ya kudurci niyyar ilimantar da mutanen mu hausawa game da fannonin ilimi masu yawa. 

Idan kuna da wani Abu da kuke so ku koyar a wannan shafin sai a neme mu ta:

Email: yaddaake@gmail.com
Kira: 08069450562 
WhatsApp: 08136857222

Mungode

No comments:

Post a Comment