Friday, 8 February 2019

YADDA AKE SIYAN DATAR MTN 1GB A N500 2GB A N1000

Bayani 

Barka da zuwa wannan shafin, a yau ina so na nuna muku yadda ake siyan datar MTN 1gb a N500. na lura da cewa yawancin mutane suna siyan data mai tsada daga MTN.

Saboda haka, abinda zanyi magana akansa a yau zai rage maka kashe kudin siyan data.

 Farshin data kudi hannu ko ta banki

 1GB --- N500
2GB --- N1000
3GB --- N1500
4GB --- N2000
5GB --- N2500

Farashin data idan kati za’a tura

 1GB --- N600
2GB --- N11000
3GB --- N1600
4GB --- N2100
5GB --- N2600

 Yadda ake siya

1. Ta banki
A tura kudin zuwa daya daga cikin account dinnan

Bank name: GT bank
Acc. No: 0427344585
Name: Ishaq Ibrahim Sadiq

Bank name: Diamond bank
Acc. No: 0044271014
Name: Ishaq Ibrahim Sadiq

Bank name: First bank
Acc. No: 3128726836
Name: Ishaq Ibrahim Sadiq

Bayan an tura sai a kira wannan lambar 08069450562 ko kuma a tura sakon SMS da bayanin lambar da za’a sakawa datar.

2. Ta kati
A tura katin ko lambar katin zuwa 08069450562 sai a kira lambar domin bayanin datar da ake bukata.

Yadda ake duba datar data rage

 Idan kana san duba ragowar datarka da ta rage sai ka danna * 461 * 2 #.

Kwana nawa take?

Duk datar da ka siya daga wajenmu zai tayi expire ne bayan kwanaki 90 (watanni uku)

Zaka iya siyan 500mb ko 250mb domin ka gwada. A kira mu a 08069450562 domin karin bayani


No comments:

Post a Comment